NOORIL MUSTAPHA 3

Dayawa fada a tsakaninsu.yin fada da junnansu da kowannensu ,yahada da kashe kashe da rauni cikinsu. Daga tsakakanin yakokin babban cikin su shine; YAKIN FUJJAR ; mutanin larabawa suna ,girmama  watan zil qiddar zil hajj,muharram da rajab,suna jin wani nauyi nayin yaki a cikin wadannan watanni. Suna aje makaman yakin su a wananan wattanni.

Sai dai akwai wasu dalilai da bukukuwa da zai zama masu dole suyi yaki a wa enan wattani; larabawa suna kiran wannan HUROOB-E-FUJJAR [YAKIN LEIFUKA], karshen fujjar da akayi shine tsakanin quraishawa da kbilan qais, a wannan lokacin Annabi [sallallahu alaihi wassallam] yana da shekara ishirin [20] ,saboda quraishawa na kan gaskiya akan wannan yakin, Annabi [sallallahu alaihi wassallam] yayi wanan yakin a gefen baffansa abu dalib ,bayan haka Annabi [sallallalhu alaihi wassallam] baiyi fada ba a wanan yakin ba,ya baiwa baffansa takobi .quraishawa sunyi nasara a wanan yakin [seeratul ibn hisham kashi na 2 babbi na dari da tamanin da shida]

HALFIL FUDHUL

Bayan yakin fujjar kabila masu neman zaman lafiya , sun ce suna bukatar zaman lafiya da barin kone kone da yaki a tsakaninsu,sun gaji da fadace fadace da kashe kashe da yake faru lokacin yakin su.sun qudurci su zauna lafiya. Duka shugaban kabilu kamarsu , banu hashim, banu zahrata,banu asad, da sauransu.sun hada kansu a gidan abdullahi bin jadaan. A wannan taron Annabi[sallallahu alaihi wassallam] ,baffan sa zubair bin abdul mudalib ya gabatar da wani Magana. Yazama an magance damuwa. Shugaban quraishawa suni rantsuwakamar haka; in da sunce zamu dakatar da matsalolin kasarmu . zamu kare matafiya, zamu cigaba da teimakawa talakawa ,zamu goyi bayan bayi sanan baza mubar cin hanci ko kuma rashin kulawa a garin Makkah ba, Annabi [sallallalahu alaihi wassallam] yana wajan wannann yarjejeniya sanan ya yarda dashi.

TAFIYARSU NA BIYU ZUWA SHAM

Nana Khadija [R A] mai girma ce mai dukiya kuma mai daraja acikin larabawa , ita bazawara ce sanan tana neman mai gaskiya wanda zai ma ta fatauci  a sham . hankalinta sai sai ya koma kan Rasulullahi [sallallahu alaihi wassallam] ta neme shi dan yayi ma ta fatauci a sham. Saboda gaskiyar sa ta bashi ninki biyu na abinda take bai waninsa sai ta tura bawan ta maisarata tare da Annabi [sallallahu alaihi wassallam] izuwa sham. Da suna isowa sun tsaya kusa kusa da wani tsangayan mallamin nasara ana kiransa da nastura, nastura yariga yasan maisarata da dadewan lokaci, sai mallamin yatashi ya sami maisarata yanai masa tambaya akan wanda yake zama a karkashin bishiya, maisarata ya sanar da mallamin Annabi[sallallahu alaihi wassallam] yana daga banu hashm sanan yana zama a Makkah. Ya kara fadawa nastura cewa Annabi [sallallahu alaihi wassallam] sunansa MUHAMMAD, sanan an sanshi da Al’AMEEN ,nastura yace  in banda Annabawa bawani mutum da yake zama a karkashin wanan bishiya. Kaga da wannan dalilin ina da cikaken Imani wannan shine Annabin karshe. Ina gani dada gareshi alamomin Annabin karshe wanda aka fada a ataura da injila.  Wanan mallamin sai ya ciza yace inama ina da rai lokacin da za’a aikoshi da annabtarsa, zan karar da duk lokacina tare dashi , inyi masa hidima da teimakonsa . ya maisarata ina shawartarka kar ka rabu dashi ko na kankanin lokaci, kazamo kana kusa dashi kayimai hidima da qaunarsa da teimakonsa, saboda Allah mai girma ya sanyashi Annabin karshe. Annabi [sallallalahu alaihi wasallam] ya sayarda dukan kayan fataucin sa da saarisanan yadawo Makkah. Sanda ya shigo Makkah nana Khadija [R A] tana zaune a kofar gidan ta tana tsumayin zuwansu, sai ta fahimci Malakai biyu suna darewa Annabi [sallallalah alaihi wassallam] tana ganin haka ;son Annabi mai tsanani yashiga cikin zuciyar ta. Bayan kwanaki kadan sai ta sanar da bawanta maisarata  abinda ta gani ga me da Annabi [sallallahu alaihi wassallam] shima maisarata ya sanar da ita abinda yagani tare da Annabi[sallallahu alaihi wassallam] ya sake sanar da ita haduwarsu da wancan mallamin nastura da abinda yafada akan ANNABI [Sallallahu alaihi wassallam] da sonsa ga manzon Allah[sallalahu alaihi wassallam] bayan abinda maisarata yafada mata , nana Khadija [R A] qaunar Annabi [sallallahu alaihi wassallam] yake karuwa azuciyarta,sai ta nufi da ta aika masa sakon aure.[madarijun nubuwat bugu na biyu].

https://www.toprevenuegate.com/mqb8v7vmu?key=dc18437b5c66c63dbbb9ea42d48cf822

AURENSA DA NANA KHADIJA

Nana Khadija [R A] Allah ya girmamata a tsakanin kuraishawa ,da nasaba da kamun kai,tafara vyin aure da abu hala bin zarara a wajansa tana da yatyatsa biyu, yatyatsan sune hindu bin abu haala da haala bin abu abu haala. Bayan mutuwansa ta auri ateeq bin a’abid makhzooom, a wajansa ta na da yaro daya da yarinya daya. Sunansu abdulahi bin ateeq da hindu bint ateeq. Shima ya rasu bayan wasu lokuta. Bayan mutuwansa , yawaanci masu arziikin larabawa sun nemi auren ta, amma ba ta amin ce masu ba. Tana da shekara arba’in [40] nana Khadija tayi niyyar yin aure da Rasulullahi [sallalahu alaihi wassallam] wasu sun nemi aurenta ita kuma ta aikawa manzon Allah [sallalahu alaihi wassllam] ta nemi aurensa ta hanun nafisa bint ummayya. Mai seerat [ ]

Annabi [sallalahu alaihi wassallam] Muhammad bin ishaq ya rubuta dalilan da yasa nana Khadija auren manzon Allah [sallalalahu alaihi wassalllam] , ta fadawa Annabi [sallallahu alaihi wassallam] na zabe ka saboda kyaywawan halayenka da dabi’unka . [zirkani kasha na daya babi na dari biyu]

Annabi [sallalalhu alaihi wassallam] ya gabatar da neman a wajan ahalinsa. Dukansu sun yarda sun amince da neman auren nasa. Annabi [sallallahu alaihi wassallam] ya tafi gidan nana Khadija [R A] tare da hazrat Hamza , da abu dalib da sauran baffaninsa, a yayin daure auren, abu dalib ye huduba a inda yake cewa ; dukan godiya yatabata ga ALLAH .wanda ya halicemu daga tsatson annabi ibrahimu a zuri’ar annabi isma’ia, ya halicemu da zuri’ar mu’adin da munzir, kasa mun zama shugabanin mutani.wanan dan dan uwa na ne shi  MUHAMMAD BIN ABDULLAH, in da za a kwatanta shi da kowani saurayi naal’umma za a sameshi daban kota’ina , hakaneshi ba mai kudi bane ,ama shi arziki wani abu ne da yake taruwa da karewa.wani abu ne da yake chanzawa da kawo chanji. Bayan godiya , dan dan uwana MUHAMMAD [SALLALLAHU ALAIHI WASSALLAM] shi daban ne a wajena wanda nafi so sosai, dukan ku da kuke anan kusan haka, muna hada aurensa da Khadija yar khuwalidin , sanan rakuma guda ishirin na bayar dasu da dukiyana a matsayin sadaki. Dan rayuwar sa yazamo da karfi da haske. [zirkani kasha na biyu babi na dari biyu da daya]

A lokacin auren ,Annabi [sallallahu alaihi wassllam]shekaransa ishirin da biyar [25] da wata biyu da kwana goma [10] sanan nana Khadija [R A] shekarunta arba’in , a wani ruwayar shekaranta arba’in da daya [41] [madarijun nubuwat bugu na biyu]

Nana Khadija [R A] ta zama matar Annabi [salalahu alaihi wassallam] har izuwa shekara ishirin da biyar [25] lokacin da take auren Annabi [sallallahu alaihi wassllam] bai yi wani aure ba , bayan hozoor Rasullullah [ sallalahu alaihi wassallam] in banda dan sa hazrat Ibrahim [R A] dukka yatyaysan Annabi [sallallahu alaihi wassallam] nana Khadija ce ta haifesu . ta karar da rayuwar ta gun hidima ga Annabi [sallallahu alaihi wassallam]. [zirkani]

awa fada a tsakaninsu.yin fada da junnansu da kowannensu ,yahada da kashe kashe da rauni cikinsu. Daga tsakakanin yakokin babban cikin su shine; YAKIN FUJJAR ; mutanin larabawa suna ,girmama  watan zil qiddar zil hajj,muharram da rajab,suna jin wani nauyi nayin yaki a cikin wadannan watanni. Suna aje makaman yakin su a wananan wattanni.

Comments