NOORIL MUSTAPHA 3
Dayawa fada a tsakaninsu.yin fada da junnansu da kowannensu ,yahada da kashe kashe da rauni cikinsu. Daga tsakakanin yakokin babban cikin su shine; YAKIN FUJJAR ; mutanin larabawa suna ,girmama watan zil qiddar zil hajj,muharram da rajab,suna jin wani nauyi nayin yaki a cikin wadannan watanni. Suna aje makaman yakin su a wananan wattanni. Sai dai akwai wasu dalilai da bukukuwa da zai zama masu dole suyi yaki a wa enan wattani; larabawa suna kiran wannan HUROOB-E-FUJJAR [YAKIN LEIFUKA], karshen fujjar da akayi shine tsakanin quraishawa da kbilan qais, a wannan lokacin Annabi [sallallahu alaihi wassallam] yana da shekara ishirin [20] ,saboda quraishawa na kan gaskiya akan wannan yakin, Annabi [sallallahu alaihi wassallam] yayi wanan yakin a gefen baffansa abu dalib ,bayan haka Annabi [sallallalhu alaihi wassallam] baiyi fada ba a wanan yakin ba,ya baiwa baffansa takobi .quraishawa sunyi nasara a wanan yakin [seeratul ibn hisham kashi na 2 babbi na dari da tamanin da shida] HALFIL FU...